HAUSA NEWS: Yadda ta Leko ta Komawa LP, Jam’iyyar Adawa ta rasa ‘Yan Majalisa 3 a Kotu

HAUSA NEWS: Yadda ta Leko ta Komawa LP, Jam'iyyar Adawa ta rasa ‘Yan Majalisa 3 a Kotu

Nkiruka Onyejeocha za ta iya komawa majalisa a sakamakon doke Hon. Amobi Ogah a kotun zabe Hon. Ndudi Elumelu ya yi galaba a kan domin ba ta da rajista a LP a lokacin zaben 2023 A Legas, Sowunmi ya karbe kujerarsa bayan ‘dan jam'iyyar LP ya shafe watanni 3 a Majalisa

Kada ka bari bidiyo mai daukar hankali ya wuce ka! – A watan Fabrairu aka gudanar da zaben ‘yan majalisar tarayya, jam'iyyar LP ta bada mamaki musamman a kudu maso gabashin kasar.

Jam'iyyar hamayyar ta lashe kujerun majalisar wakilai fiye da 20 a bana, amma sannu a hankali kotu ta na gwagwuye mata ‘yan majalisa. Rahoton nan ya tattaro jerin wasu ‘yan majalisar tarayya a karkashin LP da kotu ta karbe kujerarsu: Hon. Sowunmi, Hon. da Hon Amobi Ogah za su bar majalisa Hoto: freedomonline.com.ng, tribuneonlineng.com, saharareporters.com

Asali: UGC 1. Hon Amobi Ogah (LP) Karar da Hon Nkiruka Onyejeocha ta shigar a game da zaben mazabar Isuikwuato/Umunneochi a Abia ya jawo aka rusa nasarar Hon Amobi Ogah. KARA KARANTA WANNAN Shari'ar Zabe: Abin da zai faru da da LP idan sun tafi kotun koli – Gwamna Bello Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.! Kotun korafin zabe ta ce Ogah bai cancanci ya je majalisa ba domin kara mai lamba EPT/AB/HR/8/2023 ya tabbatar da shi ba ‘dan jam'iyyar LP ba ne. A dokar zabe da tsarin mulki, dole jam'iyyar siyasa ce za ta dauki dawainiyar ‘dan takara har ya iya samun mukami, LP ba ta bi wannan ka'ida a nan ba. 2. Hon. Ngozi Okolie (LP) Kotu ta zartar da hukunci inda ta tsige Honarabul Ngozi Okolie daga matsayin mai wakiltar mazabar Aniocha/Oshimili a majalisar wakilan tarayya. Abin da kotu ta zartar a EPT/DL/HR/06/2023 shi ne a nan ma an sabawa doka wajen tsaida ‘dan takaran LP, an bada tikiti ga wanda ba ‘dan jam'iyya ba. Wanda alkalai su ka ba kujerar shi ne Ndudi Elumelu duk da kuri'u 33, 466 ya samu a karkashin , ya zo bayan LP da mutane 53, 879 su ka zabe ta. KARA KARANTA WANNAN Sharrin Shari'a: Sanatocin APC da Kotu Ta Kora Kafin a Cinye Albashin Wata 3 a Majalisa 3. Seyi Sowunmi (LP) Kujerar ‘dan majalisa na shiyyar Ojo a Legas ta na cikin wadanda ta kubucewa LP bayan nasarar da ‘dan takararta ya samu har aka rantsar da shi. Kwanaki aka ji Hon. Lanre Ogunyemi ya yi nasara a kotun sauraron karar zabe, aka ce ‘dan takaran na APC ne asalin wanda ya dace da mukamin. A wannan karo ma, Alkalan kotun karar zabe sun tabbatar da Seyi Sowunmi bai cancanci shiga zabe ba saboda haka aka yi watsi da kuri'unsa. 4. Sunday Nnamchi Farfesa Sunday Nnamchi ya na daf da rasa kujerar da yake kai ta ‘dan majalisa mai wakiltar ta Gabas da Isi-Uzo a majalisar wakilan tarayya. Hon. Prince Nnaji ya shigar da kara a kotun zabe kuma ya yi nasara. Alkalai sun tabbatar da Nnamchi bai da hurumin shiga takara a inuwar LP. Asali: Kasance mutumin farko da zai samu labarai da duminsu daga Babban Editanmu YI RIJISTA MUN GODE! Duba akwatin sakonka na email don tabbatar da shiganka Tuni ka shiga tsarin samun labaranmu Duba akwatin sakonka don kasancewa mutumin farko da zai samu labarai masu zafi TAGS: PETER OBIZABEN NAJERIYAMAJALISAR DATTAWAN NAJERIYAMAJALISAR DOKOKIN TARAYYASIYASAR NAJERIYA MUN ZABA MAKA WANNAN Kai Tsaye: Kotu Na Yanke Hukunci Kan Shari'ar Zaben Shugaban Kasar 2023 a day ago Cire Tallafi: Kungiyar Ta Tura Sako Ga Ma'aikata, Ta Ce An Samu Biyan B… a day ago Dandazon Mutane Sun Yi Zanga-Zanga a Kotun Zaɓe, Sun Aike da Muhimmin Saƙo… a day ago Ya Yi Farin Ciki, Ya Yi Magana a Kan Nasarar a Kotun Zaben 20… a day ago Ya Yi Martani Game Da Hukuncin Kotu, Ya Tura Sako Ga , Peter O… a day ago DUBA KARIN LABARAI A NAN Karanta wasu sabbi MASU ZAFI Hukuncin Kotun Zabe: Ya Yi Sabon Zargi a Kan Kotun Zaben Shugaban Kasa 7 minutes ago Kungiyar Ta Faɗawa Mazauna Kaduna Yadda Ya Kamata Su Ɓullowa ‘Yan Bindigar Jihar a minute ago Hukuncin Kotun Zabe: Atiku Ya Yi Sabon Zargi a Kan Kotun Zaben Shugaban Kasa 7 minutes ago Jami'an ‘Yan Sanda A Sun Dauki Mummunan Mataki A Kan Masu Hawa Ba Bisa Ka'ida Ba, Bayanai Sun Fito 20 minutes ago Yaro Dan Shekara 15 Da Aka Yanke Wa Hukuncin Kisa Ya Nemi Gwamnan Arewa Ya Sa Hannu 48 minutes ago MASU TASHE Gaskiya Ta Fito: Ya Bayyana Abinda Ya Sa Ya Ɗauko Umaru ‘Yar'adua Duk Ya San Ba Shi Da Lafiya 3 days ago Shari'ar Zabe: Abin da zai faru da PDP da LP idan sun tafi kotun koli – Gwamna Bello 4 hours ago “In Ka Isa Ka Ƙaryata” Shugaban Ya Tona Cin Amanar Da Kwnakwaso Ya Yi Kwana 4 Gabanin Zaɓen 2023 4 days ago MANYAN LABARAI An Tafka Barna: Kakakin Majalisa Ya Bayyana Asarar Da Najeriya Ta Tafka a Dalilin Satar Man Fetur 22 hours ago Murna Yayin Da Kotu Ta Daure Matashi Shekaru Dubu 11 A Gidan Kaso Kan Zargin Damfara Na Crypto, Ta Yi Bayani 6 hours ago “Na Ga Rayuwa Da Ciki”: Bidiyon Sauyawar Wata Mata Kafin Ta Haihu Ya Girgiza Intanet 4 hours ago Yanzu-Yanzu: Gwamnan APC Da Ya Shafe Watanni Yana Jinya a Ƙasar Waje Ya Dawo Najeriya 22 hours ago Mu na Nemanku: ‘Yan Majalisa Sun Gayyaci Ministoci 2 Kwanaki Kadan da Nada Su 15 hours ago Kasance mutumin farko da zai samu labarai da duminsu daga Babban Editanmu YI RIJISTA MUN GODE! Duba akwatin sakonka na email don tabbatar da shiganka Tuni ka shiga tsarin samun labaranmu Duba akwatin sakonka don kasancewa mutumin farko da zai samu labarai masu zafi Gida Siyasa SIYASA Jam'iyyar PDP Ta Zargi Gwamnan Jihar Da Salwantar Da Biliyan 20 A Iska Updated Jummaʼa, Satumba 08, 2023 at 4:24 Yamma daga Abdullahi Abubakar Jam'iyyar PDP ta zargi gwamnan jihar da salwanta r da makudan kudade a iska inda ba amfani Shugaban jam'iyyar PDP a jihar, Alhaji Usman Bello-Suru shi ya bayyana haka a yau Juma'a 8 ga watan Satumba a Birnin Kebbi Da ya ke martani kan korafin, sakataren yada labarai na gwamnan jihar, Ahmed Idris ya ce PDP na kishi ne saboda ci gaban da su ka kawo DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin “Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na akai-akai Jihar Kebbi – Jam'iyyar PDP ta zargi gwamnatin jihar Kebbi da lalata biliyan 20 a Iska cikin kwanaki 100 kacal. Jam'iyyar na zargin gwamnatin da barnatar da makudan kudaden a cikin kwanaki dari kacal na sabuwar gwamnatin. Shugaban jam'iyyar a jihar, Alhaji Usman Bello-Suru ya yi wannan zargin ne a yau Juma'a 8 ga watan Satumba a Birnin Kebbi. KARA KARANTA WANNAN Ahaf: ya kama lagon PDP, ya ce shaidun adawa sun nuna shi ya ci zabe Jam'iyyar PDP Ta Zargi Gwamna Nasir Idris Na Kebbi Da Salwantar Da Biliyan 20

. Hoto: Nasir Idris. Asali: Meye PDP ke zargin Gwamna Idris na Kebbi? Har ila yau, gwamnatin jihar ta yi watsi da zargin da cewa ‘yan jihar na jin dadin yadda ake mulkarsu, cewar Vanguard. DUBA: Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar Jam'iyyar PDP ta ce gwamnatin jihar ta kashe har biliyan 20 wurin kawata Birnin Kebbi, The Guardian ta tattaro. Sanarwar ta ce: “Mutanen yankin Zuru na fama da matsalar hanya wanda Naira biliyan 7 kadai ta isa ta cire su a wannan damuwa. “Ya tabbata gwamnatin jihar ta kashe fiye da Dala biyu wurin tafiye-tafiye yayin da mutane ke cikin wani hali.” Meye martanin gwamna idris kan korafin PDP? Usman ya kara da cewa gwamnatin ta kuma kashe biliyoyin kudade wurin wasu ayyuka da ba su da amfani a Birnin Kebbi. Yayin da ya ke martani, Ahmed Idris, sakataren yada labarai na Gwamnan jihar, Nasir Idris ya ce dukkan wadannan zarge-zarge ba su da makama. KARA KARANTA WANNAN Kaso 90% muke so: ya gama shirin zaben jihar Arewa, ya fadi kuri'un da yake hari a APC Ya ce jam'iyyar PDP ta birkice ne kawai saboda irin ci gaban da gwamnatin APC ta samar ga al'ummar jihar. Gwamna Idris na Kebbi ya tura tawaga Jamhuriyyar A wani labarin, Gwamnan jihar Kebbi, Kwamared Nasiru Idris, ya aike da tawaga zuwa jamhuriyar domin kai daukin sako wasu ‘yan jihar 10 da aka kama. Rahotanni sun tabbatar cewa jami'an tsaron Jamhuriyar Benin sun cafke mutanen su 10 ‘yan jihar Kebbi a Najeriya kana suka tsare su a Magarkama.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.